iqna

IQNA

Tehran (IQNA) shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-sisi ya sheda wa Macron na Faransa cewa, abubuwa da suke da alaka da ubangiji suna da tsarki da kuma daraja.
Lambar Labari: 3485441    Ranar Watsawa : 2020/12/08